Genesis 9:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka Allah ya ce wa Nuhu, โWannan ita ce alamar alkawarin da na kafa tsakanina da dukan masu rai a duniya.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุงูููููู ููุซูููฐ ูู ูููุญู ยซููููููู ุนูุชูุซูููฐ ุนูููู
ูุฑู ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐููููุฑูุฏู ฺููููขู ฺูููุงููููู ุฏู ูููุงูููุซูููฐ ุญูููุชูู ู
ููู ุฑููู ููุฏูู ุชูููููฐ ุนูุฏููููููุงุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allah ya ce wa Nuhu, โWannan ita ce alamar alkawari wanda na kafa tsakanina da dukan talikan da suke bisa duniya.โ