Genesis 9:2 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan namun jeji da dukan tsuntsayen sama da kowace halitta mai rarrafe a ฦ™asa, da dukan kifayen teku, za su riฦ™a jin tsoronku, suna fargaba. An sa su a cikin hannuwanku.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒููˆุงู’ูˆูŽุซูœู‰ูฐ ุฏูŽุจู‘ูŽ ุชูŽฺงูŽุณูŽุง ุฏูŽ ูƒููˆุงู’ูˆูŽู†ูœู‰ูฐ ฺŸูู†ู’ฺŸู ู†ูŽุณูŽุฑูŽุฑูู†ู’ ุณูŽู…ูŽ ุฏูŽ ูƒููˆุงู’ูˆูŽู†ูœู‰ูฐ ุงู”ูŽุจู ู…ูŽูŠู’ ุฑูŽุฑู‘ูŽฺขูœู‰ูฐ ุนูŽฺงูŽุณูŽุง ุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ูƒููŠฺขูŽูŠูœู‰ูฐู†ู’ ุชูœู‰ูฐูƒู ุฐูŽุงุณู ุฌูฺŸููˆุงู’ุฑููˆุงู†ู’ูƒู ุณูู†ูŽ ฺขูุฑู’ุบูุชูŽุŒ ุบูŽู…ูŽุง ู†ูŽุง ุจูŽุงุฏูŽุณููˆ ุฏููƒูŽ ุงู”ูŽ ุญูŽู†ู‘ูู†ู’ูƒูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kowace dabba ta duniya, da kowane tsuntsu na sararin sama, da kowane mai rarrafe a ฦ™asa, da dukan kifaye na teku, za su riฦ™a jin tsoronku suna fargaba. An ba da su a hannunku.