Genesis 9:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โDuk wanda ya zub da jinin mutum, ta hannun mutum za a zub da jininsa; gama a cikin siffar Allah ne, Allah ya yi mutum.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุฏููู ููููุฏู ููุง ุธูุจูุฏู ุฌููููู ุทููู ุงููุฏูู
ูุ ุชูููููููู ุทููู ุงููุฏูู
ู ุฐูุงุนู ุธูุจูุฏู ุฌูููููุณูุ ุบูู
ูุง ุซููููู ุตฺูขููุฑู ุงูููููู ุ ุงูููููู ูููู ุทููู ุงููุฏูู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โDuk wanda ya kashe mutum, ta hannun mutum za a kashe shi, gama Allah ya yi mutum cikin siffarsa.