Habakkuk 1:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sukan yi wa sarakuna baโa su kuma rena masu mulki. Sukan yi wa dukan birane masu mafaka dariya; sukan tara ฦasa su hau, su cinye abokan gฤbansu da yaฦi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบู ุณูุฑูุงููููุ ุณููููููู ู
ูุณู ุจูุนูุ ุบู ู
ูุงุณู ู
ูููููุ ุณููููู ู
ูููุฏูุณูู ุงููุจููู ุฏูุงุฑูููุงุ ุบู ูููุงูููููููฐ ุจูุฑููู ู
ููู ููุชูููโุบูุ ุณููููู ุฑูููฐููุดูุ ุณููููู ุชูุงุฑู ฺงูุณูุง ุณููููู ุณูุซูููููููฐุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sukan yi wa sarakuna ba'a, Sukan mai da masu mulki abin wasa. Kowace kagara abin dariya ce a wurinsu, Sukan tsiba ฦasa, su hau, su cinye ta.