Habakkuk 1:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka mai da maza kamar kifin teku, kamar halittun tekun da ba su da shugaba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَيْ كَايِ مُتَنٜىٰ كَمَرْ كِيڢَيٜىٰنْ تٜىٰكُ، كَمَرْ حَلِتُّو مَاسُ رَرَّڢٜىٰ وَطَنْدَ بَاسُدَ شُوغَبَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama ka mai da mutane kamar kifaye a cikin teku, Kamar abubuwa masu rarrafe da ba su da shugaba.