Habakkuk 1:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mugu abokin gāba yakan kama su duka da ƙugiya, yă jawo su waje da abin kamun kifinsa, yă tattara su cikin ragarsa, ta haka yakan yi murna da farin ciki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَلْدِيَاوَا سُكَنْ كَامَ مُتَنٜىٰ دَ ڧُوغِيَ، سُكَنْ جَٰوُاْسُ وَجٜىٰ دَ رَاغَرْ كَامُنْ كِيڢِنْسُ، سُكَنْ تَتَّرَاسُ عَثِكِنْ جَكَرْسُ؞ سَعَنً سُيِ مُرْنَ دَ ڢَضٍ ثِكِ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kaldiyawa sukan kama mutane da ƙugiya, Sukan jawo su waje da tarunsa, Sa'an nan su tara su cikin ragarsu, Su yi murna da farin ciki.