Habakkuk 1:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka yakan yi hadaya wa abin kamun kifinsa yฤ kuma ฦona turare wa ragarsa, domin ta wurin abin kamun kifinsa ne yake yin rayuwar jin daษi yฤ kuma zaษi irin abincin da yake so.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููุงูู
ููู ุญููู ุณููููููู ููุฏูุงูู ุบู ุฑูุงุบูุฑู ููุงู
ููู ฺูููขูููุณูุ ุณูููู
ู ฺงููุงููู ุชูุฑูุงุฑูููฐ ุบู ุฌูููุฑูุณูุ ุบูู
ูุง ุชูููุฑูููุณู ููููฐ ุณููู ุฑูุงููููุง ุนูููููููุซูููฐุ ุนูุจูููุซูููุณู ููู
ู ููู
ููู ุงููุฑูุฒฺูงู ููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin haka sukan miฦa hadaya ga tarunsa, Su ฦona turare ga ragarsu, Domin su ne suka jawo musu wadata, da abinci mai yawa.