Habakkuk 1:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Har yaushe, ya Ubangiji, zan yi kukan neman taimako, amma ka ฦi ji? Ina kuka a gare ka saboda zalunci amma ba ka ce ufam ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุญูุฑู ููููุดูููฐุ ููุง ููููููููฐูู ุ ุฐููููู ุชูููููููู ููููฐู
ููู ุชูููู
ููููุงูุ ูููู ูููู ฺููงู ููุฌูุ ุงูููู ุชููููููุง ุบูุฑูููฐูู ุณูุจููุงูุฏู ุชูุงุดููู ุญูููููููุ ูููู ูููู ฺููงููููู ุซูููฐุชููุงูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya Ubangiji, ina ta kukan neman taimako, Amma ka ฦi ji, sai yaushe za ka ji? Ina kuka a gare ka saboda zalunci, Amma ba ka yi taimako ba.