Habakkuk 1:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
duk sukan zo da nufin tฤ-da-na-zaune-tsaye. Ana jin tsoronsu tun ma kafin su iso suna tattara bayi kamar yashi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูููููุณู ุณููููู ุฐููุงู ููููฐ ุฏู ฺููขููู ุชูุงุฏู ุญูููููููุ ุงูููู ุฌููู ฺููุงูุฑููุงููุณู ุชููู ู
ูุง ุจูุณู ุงููุณููุงูุจูุ ุณููููู ุชูุชููุงุฑู ุจูุงูู ู
ูุงุณููููู ููู
ูุฑู ููุดูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โSun zo don su yi kama-karya. Ana jin tsoronsu tun ma kafin su zo. Sun tattara bayi kamar yashi.