Habakkuk 2:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Kaiton mutumin da ya gina birni da jinin da ya zubar ya kuma kafa gari ta wurin mugun aiki!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَيْتُوانْكَ، مَيْ غِنَا غَرِ دَ جِنِ مَيْ كَڢَ بِرْنِ عَكَنْ مُغُنْتَا!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Tasa ta ƙare, shi wanda ya gina gari da jini, Ya kuma kafa birni da mugunta!