Habakkuk 2:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Kaito wanda ya ba wa maƙwabtansa abin sha, yana ta zubawa daga salkan ruwan inabi har sai sun bugu, don dai yă ga tsiraicinsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَيْتُوانْكَ، مَيْسَا مَڨُوبْتَنْكَ سُشَا، كَنَ ظُبَ مُسُ دَڢِنْ ڢُشِنْكَ حَرْ سُبُغُ، دُواْمِنْ كَدُوبِے ڟِرَيْثِنْسُ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Taka ta ƙare, kai wanda yake sa maƙwabtanka su sha, Kana zuba musu dafinka har su bugu, Don ka dubi tsiraicinsu!