Habakkuk 2:17 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ฦarnar da ka yi wa Lebanon zai komo kanka, kuma hallakar dabbobin da ka yi zai sa dabbobi su tsorata ka. Gama ka zub da jinin mutum; ka hallaka ฦ™asashe, da birane, da kuma kowa da yake cikinsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูปูŽุฑู’ู†ูŽุฑู’ุฏูŽ ูƒูŽูŠู ูˆูŽ ู„ูœู‰ูฐุจูŽู†ููˆุงู†ู’ุŒ ุฐูŽุงุชูŽ ูƒููˆุงู’ู…ููˆุงู’ ูƒูŽู†ู’ูƒูŽุž ู‡ูŽู„ู‘ูŽูƒูŽุฑู’ูˆูŽุฑู’ ู†ูŽู…ููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุฏูŽุงุฌูู†ู’ุชูŽ ุฏูŽ ูƒูŽูŠูุŒ ุฐูŽุงุชูŽ ฺŸููˆุงู’ุฑูŽุชูŽุฑู’ ุฏูŽูƒูŽูŠู’ุŒ ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุฌูู†ูู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ุฏูŽ ูƒูŽุธูุจูŽุฑู’ ุฏูŽ ูปูŽุฑู’ู†ูŽุฑู’ุฏูŽ ูƒูŽูŠู ูˆูŽฺงูŽุณูŽุงุŒ ุฏูŽ ูˆูŽุฏู‘ูŽ ูƒูŽูŠู ูˆูŽุจูุฑูŽู†ูœู‰ูฐ ุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุณููƒูœู‰ูฐ ุฐูŽู…ูŽ ุนูŽุซููƒูู†ู’ุณูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ฦarnar da aka yi wa Lebanon za ta komo kanka, Ka kashe dabbobinta, yanzu dabbobi za su tsorata ka, Saboda jinin mutanen da ka zubar, Da wulakancin da ka yi wa duniya, Da birane, da mazauna a cikinsu.