Habakkuk 2:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โIna amfanin gunki da mutum ne ya sassaฦa? Ko siffar da take koyar da ฦarya? Gama wanda ya yi shi yana dogara ne ga halittarsa; ya yi gumakan da ba sa magana.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุง ุงููู
ฺูขูุงูููู ุบููููู ุชูููุฏูููููููฐ ู
ูุชูู
ู ููููฐ ููุณูุณฺููงูุดูุ ุตฺูขููุฑู ฺงูุฑฺูขูููฐ ููููฐ ููู
ู ู
ููููููุงูููุฑู ุฏู ฺงูุถูููุงุ ุงููููุง ุงููู
ฺูขูุงูู ู
ูููููููุณู ููุฏููุงูุบูุฑู ุบู ุงููุจูููุฏู ููููุ ุบูู
ูุง ููุฏููุงูุบูุฑู ุบู ุบููููููู ุฏู ุจูุงููุฌู ุจููููููฐ ูููู ู
ูุบูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โIna amfanin gunki sa'ad da mai yinsa ya siffata shi? Shi siffa ne da aka yi da ฦarfe, mai koyar da ฦarya. Gama mai yinsa yakan dogara ga abin da ya siffata, Sa'ad da ya yi bebayen gumaka.