Habakkuk 2:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kaito wanda ya ce da katako, โRayu!โ Ko kuwa dutse marar rai, โFarka!โ Zai iya bishewa ne? An dalaye shi da zinariya da azurfa; ba numfashi a cikinsa.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููุชููุงููููุ ู
ููู ุซูููฐูู ููุชููููุงู ยซฺขูุฑููู!ยป ุบู ุฏฺูููููฐ ู
ูุฑูุฑูุฌู ููู
ู ยซุชูุงุดู!ยป ููููููู ุฐููู ุนููู ุจูููููู ุงููุณููุฑูุ ุบูุงุดูุ ุงููููุฑฺูขูููฐุดู ุฏู ุธููููุงุฑููู ุฏู ุงููุธูุฑฺูขูุงุ ููู
ู ุจูุงุจู ููู
ฺูขูุดู ูููุงู ููุทููู ุนูุซูููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tasa ta ฦare, shi wanda ya ce da abin da aka yi da itace, โFarka!โ Ya kuma ce wa dutse wanda ba ya ji, โTashi!โ Wannan zai iya koyarwa? Ga shi, an dalaye shi da zinariya da azurfa, Ba ya numfashi ko kaษan.