Habakkuk 2:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Masu binka bashi ba za su taso maka nan da nan ba? Ba za su farka su sa ka fargaba ba? Ta haka ka zama ganima a gare su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَا لَابَرِ، مَاسُبِنْكَ بَاشِ ذَاسُ تَاسَرْ مَكَ، أَيْ، ذَاسُ ڢَرْكَ سُسَاكَ ضَوَرْ جِكِے؞ ذَاكَ ذَمَ مُسُ كَايَنْ دَ عَكَ ڨُوثٜىٰ عَيَاڧِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mabartanka za su tasar maka nan da nan, Waɗanda suke binka bashi za su farka. Za ka zama ganima a gare su.