Habakkuk 3:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka fito don ka fanshi mutanenka, don ceci shafaffenka. Ka ragargaza shugaban ƙasar mugaye, ka tuɓe shi daga kai har ƙafa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَڢِتُواْ دُواْمِنْ ثٜىٰتُوانْ مُتَنٜىٰنْكَ، دُواْمِنْ ثٜىٰتُوانْ وَنْدَ كَكٜىٰٻٜىٰ؞ كَمُرْڧُشٜىٰ كَنْمُوغُ، كَݣُونْتَرْ دَشِ ڟِرَرَ دَغَ ثِنْيَ حَرْ وُيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka fito saboda ceton mutanenka, Saboda ceton shafaffenka kuma. Ka fasa kan mugu, Ka kware shi daga cinya zuwa wuya.