Habakkuk 3:2 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya Ubangiji, na ji irin shaharar da ka yi; na yi alโ€™ajabi game da ayyukanka, ya Ubangiji. Ka maimaita su a kwanakinmu, ka sanar da su a lokacinmu; ka yi jinฦ™ai ko a lokacin da kake fushi.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠูŽุง ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุŒ ู†ูŽุฌู ู„ูŽุงุจูŽุฑูู†ู’ูƒูŽุŒ ุนูŽูŠู’ูƒูู†ู’ูƒูŽุŒ ูŠูŽุง ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุŒ ูŠูŽุจูŽุงู†ู ฺŸููˆุงู’ุฑููˆุงู’ุž ุงู”ูŽ ุฒูŽุงู…ูŽุงู†ูู†ู’ู…ูุŒ ุจูŽุฑู ูƒูŽุณูŽุงุจูู†ู’ุชูŽ ุงู”ูŽูŠู‘ููƒูŽู†ู’ูƒูŽุŒ ุงู”ูŽ ุฒูŽุงู…ูŽุงู†ูู†ู’ู…ูุŒ ุจูŽุฑู ูƒูŽุณูŽุง ุงู”ูŽ ุณูŽู†ู’ ุดูุž ูƒููˆุงู’ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ฺขูุดูู†ู’ูƒูŽุŒ ูƒูŽูŠู ู…ูŽู†ูŽ ุฌูู†ู’ฺงูŽูŠู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya Ubangiji, na ji labarinka, Sai tsoro ya kama ni. Ka maimaita manyan ayyukanka a zamaninmu, Ayyukan da ka saba yi. Ka yi jinฦ™ai ko lokacin da kake fushi.