Habakkuk 3:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Darajarsa ta yi kamar fitowar rana; ƙyalƙyali ya wulga daga hannunsa, inda ikonsa yake a ɓoye.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَلْڧِيَرْسَ كَمَرْ حَصْكٜىٰنْ رَانَثٜىٰ، حَصْكٜىٰ يَنَ حَصْكَكَاوَا دَغَ حَنُّنْسَ، عِنْدَ إِيكُوانْسَ يَكٜىٰ عَٻُواْيٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Walƙiyarsa kamar hasken rana ce, Haske yana haskakawa daga gare shi, A nan ne ya lulluɓe ikonsa.