Habakkuk 3:6 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya tsaya, ya kuwa girgiza duniya; ya duba, sai ya sa alโ€™ummai suka yi rawan jiki. Tsofaffin duwatsu sun wargaje daษ—aษ—ษ—un tuddai kuma suka rurrushe. Hanyoyinsa dawwammamu ne.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠูŽฺŸูŽูŠูŽุŒ ูŠูŽุฌูุฌู‘ูุบูŽ ุฏููˆู†ููŠูŽุงุŒ ูŠูŽุฏููˆุจูŽุŒ ูŠูŽุบูุฑู’ุบูุธูŽ ุงู”ูŽู„ู’ุนูู…ู‘ูŽูŠู’ุž ุนูŽูƒูŽ ฺขูŽุฑู’ฺขูŽุดูœู‰ูฐ ู…ูŽู†ู’ูŠูŽู†ู’ ุชูุฏู‘ูŽูŠู’ ู†ูŽุฏูŽุงุŒ ุชูุฏู‘ูŽูŠู’ ู†ูŽุชูู†ู’ุชูู†ู ุณููƒูŽ ู†ูฺŸูœู‰ูฐ ฺงูŽุณูŽุงุŒ ุญูŽูƒูŽ ู‡ูŽู†ู’ูŠููˆุงู’ูŠูู†ู’ุณูŽ ู†ูŽุชูู†ู’ุฏูŽุง ุฏูŽุง ุณููƒูœู‰ูฐุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya tsaya, ya auna duniya, Ya duba, sai ya girgiza al'umman duniya. Sa'an nan madawwaman duwatsu suka farfashe, Madawwaman tuddai kuma suka zama bai ษ—aya. Haka hanyoyinsa suke tun adun adun.