Habakkuk 3:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na ga tentin Kushan cikin azaba; wuraren zaman Midiyan cikin damuwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَغَ تٜىٰنْتُنَنْ كُشَنْ عَثِكِنْ عَذَابَ، مُتَنٜىٰنْ ڧَسَرْ مَدْيَنَ سُنَ ضَوَرْ جِكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na ga alfarwan Kushan suna cikin azaba, Labulen ƙasar Madayana suna rawar jiki.