Haggai 1:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shi ya sa, saboda ku sammai sun ƙi saukar da raɓa, ƙasa kuma ta ƙi ba da amfani.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
‹شِيَسَا سَمَ تَڧِے بَادَ رَٻَ، ڧَسَا كُمَ تَڧِے بَادَ أَمْڢَانِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin haka sama ta ƙi saukar da raɓa, ƙasa kuma ta ƙi ba da amfani.