Haggai 1:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Haggai, ɗan saƙon Ubangiji, ya ba da wannan saƙo na Ubangiji ga mutane cewa, “Ina tare da ku” in ji Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً هَغَّيْ مَيْ سَڧُوانْ يَهْوٜىٰهْ يَكُوَ بَا جَمَعَرْ سَڧُوانْسَ دَيَثٜىٰ «نِے يَهْوٜىٰهْ إِنَ تَرٜىٰدَكُو؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Haggai, manzon Ubangiji, ya faɗa wa mutane maganar Ubangiji, ya ce, “Ubangiji ya ce, ‘Ni Ubangiji ina tare da ku.’ ”