Haggai 1:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka Ubangiji ya motsa zuciyar Zerubbabel ษan Sheyaltiyel, wanda yake gwamna a Yahuda, da kuma zuciyar Yoshuwa ษan Yehozadak, babban firist, da kuma zukatan dukan raguwar jamaโar. Suka zo suka fara aiki a gidan Ubangiji Maษaukaki, Allahnsu,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุชููููู ููููููููฐูู ููู
ููุงฺูู ุฐููุซูููุงุฑู ุธูููฐุฑูุจููุจูููฐูู ุทููู ุดูููฐููููุชูููููฐูู ฺ ููู
ููููู ูููููุฏู ุฏู ุฐููุซูููุงุฑู ูููุงูุดููู ุทููู ููููฐูููุงูุธูุฏููู ุจูุจูููู ฺขูุฑูุณูุชู ุฏู ููู
ู ุธูููุงุชููู ุฏููููู ุถูุบููุงูููุฑู ุฌูู
ูุนูุฑูุ ุณููู ุฏูููููุณู ุณูููุฐููุงู ุณููู ููุงู
ู ุนููููููู ุบููููู ุบูุฏููู ููููููููฐูู ู
ููู ุถูููุฏูููุง ููููุฏู ุดููููููฐ ุงูููููู ููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji kuwa ya zuga zuciyar Zarubabel ษan Sheyaltiyel, mai mulkin Yahuza, da zuciyar Yoshuwa ษan Yehozadak, babban firist, da zuciyar dukan sauran mutane. Suka zo, suka fara aikin Haikalin Ubangiji Allahnsu Mai Runduna