Haggai 1:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kun shuka da yawa, amma kun girbe kaษan. Kun ci, amma ba ku ฦoshi ba. Kun sha, amma ba ku kashe ฦishirwa ba. Kun sa tufafi, amma ba ku ji ษumi ba. Kuna karษar albashi, ya zama sai ka ce kuna zuba a hudajjen aljihu.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูุงุดูุ ูููููููู ุดูููู ุฏูููููุ ุนูู
ููุง ููุบูุฑูุจูููฐ ููุทูููุ ูููููู ุซู ุนูุจูููุซูุ ุนูู
ููุง ุจู ูููู ฺงููุงูุดูุ ูููููู ุดูุง ุถูููุ ุนูู
ููุง ุจูุงูู ููุดูููฐ ฺงูุดูุ ููููููุณูุง ุฑููุบูููุ ุนูู
ููุง ุจูุงูู ุฌููู ุทูู
ูุ ููููุฏู ููููููฐ ููุฑููปูุฑู ุงููููุจูุดูุ ููู
ูุฑู ูููู ุณูุง ุนูุซููููู ุงููููุฌูููููุฏู ููููุฌูููฐููููฐุโบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kun yi shuka da yawa, kun girbe kaษan. Kun ci, amma ba ku ฦoshi ba. Kun sha ruwa, amma bai kashe muku ฦishi ba. Kun sa tufafi, amma ba wanda ya ji ษumi. Wanda yake karษar albashi kuwa, sai ka ce yana sawa a huษajjen aljihu.โ