Haggai 2:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
a ranar ashirin da ɗaya ga watan bakwai, maganar Ubangiji ta zo ta wurin annabi Haggai cewa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَوَتَنْ بَݣَويْ، أَ رَانَ تَعَشِرِنْ دَ طَيَ، سَيْ يَهْوٜىٰهْ يَيِ مَغَنَ تَبَاكِنْ أَنَّبِے هَغَّيْ ثٜىٰوَ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A rana ta ashirin da ɗaya ga watan bakwai sai Ubangiji ya yi magana da annabi Haggai ya ce,