Haggai 2:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Idan mutum yana riƙe da naman da aka keɓe a rigarsa, sa’an nan kuma wannan rigar ta taɓa burodi, ko dafaffen abinci, ko ruwan inabi, ko mai, ko kowane irin abinci, wannan zai sa abin yă zama tsarkake?’ ” Firistoci suka amsa, suka ce, “A’a.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَثٜىٰ، ‹عِدَنْ مُتُمْ يَنَ رِڧٜىٰ دَ نَامَنْ دَ عَكَ كٜىٰٻٜىٰ مَيْ ڟَرْكِے أَ رِغَرْسَ، عِدَنْ رِغَرْ تَتَٻَ غُرَاسَ، كُواْ دَڢَڢّٜىٰنْ عَبِنْثِ، كُواْ ضُوً إِنَبِے، كُواْ مَيْ، كُواْ كُواْوَنٜىٰ عَبِنْثِ، وَنَّنْ ذَيْ ڟَرْكَكٜىٰ أَبِنْدَ رِغَرْ تَتَٻَ؟› » سَيْ ڢِرِسْتُواْثِنْ سُكَ أَمْسَ سُكَثٜىٰ «أَعَ، بَذَيْ ڟَرْكَكُبَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
‘Idan mutum yana riƙe da nama tsattsarka a rigarsa, idan rigar ta taɓa gurasa, ko dafaffen abinci, ko ruwan inabi, ko mai, ko kowane irin abinci, wannan zai sa abin ya tsarkaka?’ ” Sai firistocin suka amsa suka ce, “A'a.”