Haggai 2:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai annabi Haggai ya ce, โโโHaka yake da wannan mutane da kuma wannan alโumma a gabana,โ in ji Ubangiji. โDuk abin da suke yi da kuma dukan abin da suke miฦawa ฦazantattu ne.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนููู ููุบูููู ููุงููู
ูุณู ู
ูุณู ููุซูููฐ ยซุชููุงูุ ุงููููุฌู ููููููููฐูู ุ โนุญููู ููููููฐุฏู ู
ูุชูููููฐููููู ุฏู ููู
ู ุงููููุนูู
ููุฑู ูููู ุฏูุชูููููฐ ุงููุบูุจูููุ ุญููู ููููููฐ ู
ูุง ุฏู ุฏููู ุนููููููู ุญููููููููุณู ุฏู ุฏููู ุงููุจูููุฏู ุณููู ู
ฺููงู ููุฏูุงููุ ุฏูููููุณู ุณููู ฺงูุธูููุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Haggai ya ce, โUbangiji ya ce, โHaka yake da wannan jama'a da wannan al'umma da take gabana da kowane irin aikinsu. Abin da suke miฦawa kuma marar tsarki ne.