Haggai 2:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A lokacin, idan wani ya tafi wurin tsibin da zai auna mudu ashirin, sai yă iske mudu goma kawai. Idan kuma wani ya tafi wurin matse ruwan inabi don yă ɗebo lita hamsin, sai yă tarar da lita ashirin kawai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُكَنْجٜىٰ وُرِنْ تُلِنْ حَڟِ دَ سَا رَيْ ثٜىٰوَ ذَاكُ عَوْنَ حَڟِ مُودُ عَشِرِنْ، عَمَّا سَيْ كُتَرَرْ دَ مُودُ غُواْمَ كَثَلْ! كُكَنْ تَڢِے طِبَنْ ضُوً إِنَبِے دَ سَا رَيْ ذَاكُ سَامِ لِتَ طَرِے دَغَ تُلُنْسَ، عَمَّا سَيْ كُتَرَرْ دَ لِتَ أَرْبَعِنْ كَثَلْ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A lokacin, idan wani ya tafi wurin tsibin da zai auna mudu ashirin, sai ya iske mudu goma kawai. Idan kuma wani ya tafi wurin matse ruwan inabi don ya ɗebo mudu hamsin, sai ya tarar da mudu ashirin kawai.