Haggai 2:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na mai da aikin da kuka sha wahala kuka yi ya zama banza ta wurin saukar da burtuntuna, da fumfuna, da ฦanฦara, duk da haka ba ku juyo gare ni ba,โ in ji Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุง ุณูููููุฑู ู
ููู ุฏู ุงููุณููู ู
ููู ุฐูุงฺขู ุชูุณูุง ุงููู
ฺูขูุงูููู ุบููุงูููุฑููู ฺููููููจููููููฐ ุฏู ฺขูู
ฺูขููู ุฏู ฺงฺูููงูุฑู ุนููููู ุบููุงูููููููููุ ุฏูููุฏููููู ุจููู ูููุงูู
ููุงู ููุฑููููุจูุโบ ุงููููุฌู ููููููููฐูู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na aukar muku da burtuntuna, da fumfuna, da ฦanฦara a kan amfanin gonakinku, duk da haka ba ku komo wurina ba, ni Ubangiji na faษa.