Haggai 2:3 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€˜Wane ne a cikinku ya ragu da ya ga wannan gida a darajarsa ta dฤ? Yaya yake a gare ku a yanzu? Bai yi kamar a bakin kome ba, ko ba haka ba?
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
โ€นูˆูŽู†ูœู‰ูฐู†ูœู‰ูฐ ูŠูŽุถูŽุบูœู‰ูฐ ุฏูŽ ุฑูŽูŠู’ ุนูŽุซููƒูู†ู’ูƒู ุฏูŽ ูŠูŽุบูŽ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุบูุฏูŽู†ู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุฏูŽ ุทูŽูˆู’ูƒูŽูƒูŽุฑู’ุณูŽ ุชูŽุฏูŽุงุŸ ุชููˆุงู’ุŒ ูŠูŽูŠูŽ ูƒููƒูœู‰ูฐ ุบูŽู†ูู†ู’ุณูŽ ุนูŽูŠูŽู†ู’ุธูุŸ ุงู”ูŽุบูŽู†ูู†ู’ูƒู ุจูŽุนูŽุจูŽุงูƒูู†ู’ ูƒููˆุงู’ู…ูœู‰ูฐ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุจูŽุŒ ูƒููˆุงู’ ุจูŽู‡ูŽูƒูŽุจูŽุŸ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โ€˜Wa ya ragu a cikinku da ya ga wannan Haikali da darajarsa ta dฤ? ฦ˜aฦ™a kuke ganinsa yanzu? A ganinku ba a bakin kome yake ba?