Haggai 2:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ga abin da Ubangiji Maɗaukaki ya ce, ‘Ba da jimawa ba zan sāke girgiza sammai da kuma ƙasa, teku da busasshiyar ƙasa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«غَمَا إِنْجِ يَهْوٜىٰهْ مَيْ ضُنْدُنَا ، ‹بَ دَ جِمَاوَابَ، ذَنْ سَاكٜىٰ غِرْغِظَ كُواْمٜىٰ، سَمَ دَ ڧَسَا، تٜىٰكُ دَ بُوسَشِّيَرْ ڧَسَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ni Ubangiji Mai Runduna, ina cewa ba da jimawa ba, zan girgiza sammai, da duniya, da teku, da sandararriya ƙasa.