Haggai 2:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
‘Da zinariya da azurfa duka nawa ne,’ in ji Ubangiji Maɗaukaki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
‹أَيْ، أَظُرْڢَا تَاوَثٜىٰ، ظِينَارِيَ كُمَ تَاوَثٜىٰ،› إِنْجِ يَهْوٜىٰهْ مَيْ ضُنْدُنَا ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Azurfa tawa ce, zinariya kuma tawa ce. Ni Ubangiji Mai Runduna na faɗa.