Hebrews 1:10 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya kuma ce, โ€œTun da farko, ya Ubangiji, ka kafa tushen duniya, sammai kuma aikin hannuwanka ne.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠูŽูƒูู…ูŽุซูœู‰ูฐุŒ ยซุชูู†ู’ุฏูŽุบูŽ ฺขูŽุฑู’ูƒููˆุงู’ุŒ ูŠูŽุง ุนูุจูŽู†ู’โ€Œุบูุฌู ุŒ ูƒูŽูŠู’ ูƒูŽุง ูƒูŽฺขูŽ ุชููˆุดูœู‰ูฐู†ู’ ุฏููˆู†ููŠูŽุงุŒ ุณูŽู…ู‘ูŽูŠู’ ูƒูู…ูŽ ุนูŽูŠู’ูƒูู†ู’ ุญูŽู†ู‘ูู†ู’ูƒูŽู†ูœู‰ูฐุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da kuma, โ€œYa ubangiji, kai ne ka halicci duniya tun farko, Sammai kuma aikinka ne.