Hebrews 1:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za ka naɗe su kamar mayafi, kamar riga za su sauya. Amma kai ba za ka canja ba, shekarunka kuma ba za su taɓa ƙarewa ba.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكَ نَطٜىٰسُ كَمَرْ يَدِ، ذَاعَ ثَنْجَسُ يَدَّ عَكٜىٰ ثَنْجَ ذَنٜىٰ؞ عَمَّا كَيْ بَاكَا ثَنْجَاوَا، شٜىٰكَرُنْكَ مَرَرْ ڧَارٜىٰوَنٜىٰ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ka naɗe su kamar mayafi, Za su kuma sauya, Amma kai kana nan ba sākewa, Har abada shekarunka ba za su ƙare ba.”