Hebrews 1:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga wane daga cikin mala’iku Allah ya taɓa cewa, “Zauna a hannun damana, sai na sa abokan gābanka su zama matashin sawunka”?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَا وَنِ عَثِكِنْ مَلاَىِٕكُنْسَ دَ اللَّهْ يَتَٻَ ثٜىٰمَسَ، «ذَوْنَ أَ حَنُّنْ دَامَنَ سَيْ نَا سَا أَبُواْكَنْ غَابَنْكَ عَڧَرْڧَشِنْ ڧَڢَاڢُنْكَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma wane ne a cikin mala'iku Allah ya taɓa ce wa, “Zauna a damana, Sai na sa ka take maƙiyanka”?