Hebrews 1:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ฦan shi ne hasken ษaukakar Allah, shi ne kuma ainihin kamanninsa, yana riฦe da dukan abubuwa ta wurin kalmarsa mai iko. Bayan ya yi tsarkakewa don zunubai, sai ya zauna a hannun daman Maษaukaki a sama.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุดููููููฐ ุญูุตูููููฐูู ุทูููููููุฑู ุงูููููู ุฏู ููู
ู ุนูููููุญููู ููู
ูููููู ุงูููููู ุ ุฏูููุฏููู ููููููฐ ููู
ู ุฏู ุงูููููู ุ ูููู ุฑฺูงูููฐ ุฏู ุฏููููู ูููุงูู
ูููฐ ุชูููุฑููู ููููู
ูุฑูุณู ู
ููู ุฅูููููุงูุ ุจูุงูููู ููุงฺูุจูุชูุซูููฐู
ู ุฏูุบู ุฐูููุจูููู
ูุ ุณููู ููุฐููููู ุงูู ุณูู
ู ุงูู ุญูููููู ุฏูุงู
ููู ู
ููู ุทููููููู ุฏูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shi ne hasken ษaukakar Allah, ainihin kamannin zatinsa kuma, shi kuma yana a riฦe da dukan abubuwa ta ikon faษarsa. Bayan da ya tsarkake zunubanmu, sai ya zauna a dama da Maษaukaki a can Sama.