Hebrews 1:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da yake magana game da mala’iku kuwa ya ce, “Ya mai da mala’ikunsa iska, bayinsa kuma harsunan wuta.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمٜىٰ دَ مَلاَىِٕكُ، اللَّهْ يَثٜىٰ، «اللَّهْ يَكَنْسَا مَلاَىِٕكُنْسَ سُذَمَ كَمَرْ إِسْكَ، مَاسُ حِدِمَرْسَ كُمَ كَمَرْ هَرْشٜىٰنْ وُتَا؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A game da mala'iku kuma sai ya ce, “Yakan mai da mala'ikunsa ruhohi, Masu hidimarsa kuma harsunan wuta.”