Hebrews 1:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka ฦaunaci abin da yake daidai, ka kuma ฦi mugunta; saboda haka Allah, Allahnka, ya ษora ka a bisan abokan zamanka, ta wurin shafan da ya yi maka da man farin ciki.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนููููููู ุงููุฏูููุซูููููฐ ููููููฐุณููุงูุ ู
ูุบูููุชูุง ููู
ู ฺููงู ุณูู
ู! ุดูููุณูุง ุงูููููู ุ ููุชููุงู ุงูููููู ููููุ ููููููฐูปูููฐููุ ููุดูุงฺขูููฐูู ุฏู ู
ููู ฺขูุถู ุซูููุ ููุบูุฑูู
ูู
ููู ฺขูููููฐุฏู ุงููุจููุงูููููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kฤ ฦaunaci aikin adalci, kฤ ฦi aikin sฤษo. Saboda haka Allah, wato, Allahnka, ya shafe ka Da man farin ciki fiye da tsararrakinka.โ