Hebrews 10:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โWannan shi ne alkawarin da zan yi da su bayan wannan lokaci, in ji Ubangiji. Zan sa dokokina a cikin zukatansu, in kuma rubuta su a kan zukatansu.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุบูุง ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐููููุฑู ุฏู ุฐููููู ุฏูุณููุ ุจูุงูููู ูููุงูููุซููููููุ ุงููููุฌู ุนูุจูููโุบูุฌู ุ ุฐููู ุฑูุจููุชู ูููุงูููุฑูููุงุชูุง ุนู ุงููููููุงูู ุฐููุซูููุงุฑูุณูุ ุงููููููู
ู ุณูุงุชู ุนูุซููููู ุชูููุงููููุณูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โWannan shi ne alkawarin da zan yi da su, Bayan kwanakin nan, in ji Ubangiji, Zan sa shari'una a birnin zuciyarsu, In kuma rubuta su a allon zuciyarsu,โ