Hebrews 10:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In an gafarta zunubai, babu sauran bukatar miƙa hadaya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ أَنْغَاڢَرْتَ ذُنُبَيْ كُوَ، بَا وَتَ بُڧَاتَرْ هَدَايَ سَبُواْدَ ذُنُوبِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, a inda aka sami gafarar waɗannan, ba sauran wata hadaya domin kawar da zunubi.