Hebrews 10:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da a ce za tฤ iya, da ba su daina miฦa hadayu ba? Ai, da an riga an tsabtacce masu yin sujada sau ษaya tak, da kuma ba za su ฦara damuwa da zunubansu ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูุง ุนูุซูููฐ ูููุงูููุฑูููุฑู ู
ููุณููฐู ุชูููุฏู ุฅูููููุงู ููููฐุ ุงูููู ุฏูุง ุงููููุฏููููู ู
ฺููงู ููุฏูุงูููููููุ ุฏููุงูู
ููู ู
ูุงุณู ู
ฺููงูุณู ุฐูุงุณู ุณูุงู
ู ฺูุจูุชูุซูููฐูู ุบูุจูุงุทูููุ ุชูููุงูููู ุฐููุซูููุงุฑูุณู ูููู ุจูุฐููู ููุชูุฏูุงู
ูููุณู ุบูู
ูููฐุฏู ุฐูููุจูููุณูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In haka ne kuwa, ashe, ba sai a daina yin hadayar ba? Da an taษa tsarkake masu ibadar nan sarai, ai, da ba su ฦara damuwa da zunubai ba.