Hebrews 10:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ta wurin sabuwa, rayayyiyar hanya kuma wadda aka buɗe mana ta labulen nan, wato, jikinsa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شِے كُوَ يَبُوطٜىٰ مَنَ سَابُوَرْ حَنْيَ، حَنْيَ مَيْ رَيْ كُمَ، تَلَبُلٜىٰنَّنْ، وَتُواْ، جِكِنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ta wurin sabuwar hanya, rayayyiya wadda ya buɗe mana ta labulen nan, wato jikinsa,