Hebrews 10:22 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
bari mu matso kusa da Allah da zuciya mai gaskiya da kuma cikakken tabbaci mai zuwa ta wurin bangaskiya. Bari mu bar zukatan da tsabta, lamirinmu babu mugunta, da kuma jikunanmu a wanke da ruwa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุจููุงูุฏู ุญููู ุจูุฑู ู
ูู
ฺูููุงู ููุณูุฏู ุงูููููู ุฏู ุฐููุซูููุง ู
ููู ุบูุณููููู ุฏู ุจูููโุบูุณููููู ู
ูุฑูุฑู ุดููููุ ู
ูู
ฺูููุงู ุฏู ุฐููุซูููุง ููุฏูู ุนููู ฺูุจูุชูุซูููฐ ุฏูุบู ุงููููุญููููู ุฐููููุจู ุฏู ููู
ู ุฌููููู ุฏู ุนููู ููููููููฐ ุฏู ุถููู ู
ููู ฺูุจูุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai mu matsa kusa, da zuciya ษaya, da cikakkiyar bangaskiya tabbatacciya, da zukatunmu tsarkakakku daga mugun lamiri, jikinmu kuma wankakke da tsattsarkan ruwa.