Hebrews 10:26 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba wata hadayar da za a yi don mutanen da suka yanke shawara su yi ci gaba da yin zunubi da gangan bayan sun sami sanin gaskiya.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุจูŽุง ูˆูŽุชูŽ ุณูŽูˆู’ุฑูŽู†ู’ ู‡ูŽุฏูŽุงูŠูŽ ุชูŽูˆูŽู†ู’ูƒูœู‰ูฐ ุฐูู†ููˆุจู ุนูุฏูŽู†ู’ ู…ูู†ู’ุซููŠุบูŽุจูŽุฏูŽ ูŠูู†ู’ ุฐูู†ููˆุจู ุฏูŽ ุบูŽู†ู’โ€ŒุบูŽู†ู’ ุจูŽุงูŠูŽู†ู’ุฏูŽ ู…ููƒูŽ ุณูŽุงู…ู ุณูŽู†ูู†ู’ ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In kuwa mun ci gaba da yin zunubi da gangan, bayan mun yi na'am da sanin gaskiya, to, ba fa sauran wata hadaya domin kawar da zunubai,