Hebrews 10:30 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama mun san shi, wannan wanda ya ce, “Ramuwa tawa ce; zan rama,” da kuma, “Ubangiji zai yi wa mutanensa hukunci.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا مُنْ سَنْ وَنْدَ يَثٜىٰ «رَامُوَا تَاوَثٜىٰ، نِے كُوَ ذَنْ رَامَ؞» يَسَاكٜىٰ ثٜىٰوَ « عُبَنْ‌غِجِ ذَيْ يِشَرِيعَرْ مُتَنٜىٰنْسَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin mun san shi, shi wanda ya ce, “Ramuwa tawa ce, ni zan sāka.” Da kuma, “Ubangiji zai yi wa jama'arsa hukunci.”