Hebrews 10:33 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wani lokaci a fili an tsananta muku aka kuma zage ku aka kuma tsananta muku; a wani lokaci kuma kuka tsaya tare da waษanda aka yi musu haka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููู ูููุงูููุซู ุงูููู ุฐูุงุบููููู ุงูู ฺขููููุ ุงูููู ฺูููููุชู ู
ููู ุงููุบูุจููู ุฌูู
ูุนูุ ูููู ูููุงูููุซู ููู
ู ูููููู ุชูุฑูููู ุฏู ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ุดููู ุงููุฑููู ููุทูููููู ูููููููุงูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
wata rana ana zaginku, ana ta wahalshe ku, ana wulakanta ku a gaban jama'a, wata rana kuma kuna mai da kanku ษaya da waษanda aka yi wa haka,