Hebrews 10:36 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kuna bukata ku jimre don saโad da kuka aikata nufin Allah, za ku karษi abin da ya yi alkawari.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุง ููู
ูุงุชู ููุฌูู
ูุฑูููฐุ ุฏููุงูู
ููู ุชููููู ุญูููููููฐ ุฐูุงูู ุนูููููุชู ฺููขููู ุงูููููู ุ ุจูุงูููู ุญูููููู
ู ููููุฑููปู ุงููุจูููุฏู ุนููููู ู
ููู ุงฺููููงูููุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama yin jimiri ya kama ku, domin bayan da kun aikata nufin Allah, ku sami abin da aka yi muku alkawari.