Hebrews 10:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
hadayun ƙonawa da kuma hadayun zunubi ba ka ji daɗin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
هَدَايُ نَڧُواْنَاوَا دَ نَوَنْكٜىٰ ذُنُبَيْ كُوَ بَاكَجِنْ دَاطِنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba ka farin ciki da hadayar ƙonewa, da kuma hadayar kawar da zunnbai.