Hebrews 10:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da farko ya ce, “Hadayu da sadakoki, hadayun ƙonawa da hadayun zunubi ba ka so, ba ka kuwa jin daɗinsu” (ko da yake doka ta bukaci a yi su).
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ ڢَرْكُواْ يَثٜىٰ «هَدَايُ دَ بَيٜىٰ بَيٜىٰ دَ هَدَايَ تَڧُواْنَاوَا دَ هَدَايَ تَوَنْكٜىٰ ذُنُبَيْ كَمْ بَاكَاسُواْ، بَاكَ كُوَ جِنْ دَاطِنْسُ؞» يَا ڢَطِ حَكَ كُواْدَيَكٜىٰ كُواْيَرْوَرْ مُوسَٰى ثٜىٰ تَثٜىٰ عَكِيَايٜىٰ وَطَنَّنْ عُمَرْنَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da ɗazu ya ce, “Ba ka son hadaya, da sadaka, da hadayar ƙonewa, da hadayar kawar da zunubai, ba ka kuwa jin daɗinsu,” wato, irin waɗanda ake miƙawa ta hanyar Shari'a,