Hebrews 10:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan ya ce, โGa ni nan, na zo in aikata nufinka.โ Ya kawar da na farkon domin yฤ kafa na biyun.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุณูุงููููฐ ุซูููฐูู ยซุบูุง ููููููุ ููุฐููุงู ุงูููู ุนูููููุชู ฺููขูููููุยป ููุชููุงูุ ุงูููู ุงููุฌูููููฐ ฺูุงุฑู ฺููขูุฑููููุงู ุงููุบูููฐฺขูููฐ ููููฐูููู ุฏููุงูู
ููู ุนฺูููขู ููุจูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai kuma ya ฦara da cewa, โGa ni, na zo in aikata nufinka.โ Ya kawar da na farkon ne, don yฤ kafa na biyun.